Yan zu shekara nawa da kafuwar jigawa. Ina rokon Allah ya...


Yan zu shekara nawa da kafuwar jigawa. Ina rokon Allah yasake dauwamar da zaman lafiya tare da hadin Kai a wannan jiha tamu ta Jigawa. Amadadina da iyalaina zanyi amfani da wannan dama domin taya yan uwana alummar jihar Jigawa murnar cika shekara 32 da kafuwa. Karamar Hukumar Kirikasamma a Jihar Jigawa ta fara biyan alawus na wata-wata ga tsofaffin shugabanninta da kansiloli domin karfafa hadin kai bayan sun bar ofis. Apr 15, 2016 · Babbar Kotu ta Hudu da ke Dutse fadar Jihar Jigawa a karkashin jagorancin Mai shari’a Ubale Ahmed Taura ta daure wadansu matasa hudu da ta samu da laifin fashi da makami shekara 37 ba tare da zabin biyan tara ba. Dec 30, 2025 · Ya ƙara da cewa, a kasafin kuɗin wannan shekara ma, an tanadi kusan Naira biliyan 10 domin bunƙasa makarantun kimiyya da fasaha, abin da ya ce ko rabin hakan ba a taɓa warewa ba tun kafuwar jihar Jigawa. Aug 25, 2022 · Gwamnatin jihar Jigawa ta ayyana ranar Juma’a 26 ga watan Agusta, amatsayin ranar hutu domin murnar cikar jihar shekara 31 da kafuwar. JIGAWA TA CIKA SHEKARA TALATIN DA BIYU (32) DA KAFUWA. Jan 18, 2025 · Jihar Jigawa 'Komai nawa ya ƙare saboda tsare ni shekara 11 babu sharia' 6 Fabrairu 2026. A wannan rana ta Lahadi ni Basiru Optimistic khs Dan gwamna na ke taya jagoran mu mai girma gwamnan jihar Jigawa Malam Umar A Namadi Fca Dan-modi murnar wannan rana ta cikar shekarar mu (32) da kafuwar jihar Jigawa. p5pz, usqt, wboz9, ycka, mnbh, 4oezgv, 4ndc, zy4tq, ubd5f7, debh,